
Majalisar wakilai ta tarayya ta umarci a dakatar da karin kudin cire kudade ta na’urar ATM ga kwastomomi wanda Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya shirya yi. Majalisar ta ce karin kudin hada-hadar kudi ta na’urar ATM zai kara jefa jama’an kasa cikin matsin rayuwa ne kawai.
Majalisar…
Majalisa Ta Bukaci CBN Ya Gaggauta Dakatar Da Karin Caji A ATM …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply