
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Legas, Abdul’azeez Olajide Adediran, wanda aka fi sani da Jandor, ya sauga sheƙa daga jam’iyyar PDP zuwa APCKafin sauya sheƙarsa, Jandor ya gana da Shugaba Bola Tinubu a Abuja don tattauna shawarar da ya yanke na komawa jam’iyyar APC a jihar…
Legas: Tsohon Dan Takarar Gwamnan PDP Ya Sauya Sheka zuwa APC …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply