
Kaduna – Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya bayyana cewa ba Majalisar Tarayya ba ce ta ƙi amince wa da naɗinsa a matsayin minista ba.
Malam Nasir El-Rufai ya ce shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ne ya canza shawara, ya fasa ba shi muƙami a gwamnatinsa.
Malam El-Rufai…
“Laifin Shugaba Tinubu ne,” Malam El Rufai Ya Tona Abin da Ya Sa Aka Fasa Naɗa Shi Minista …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply