
Shahararren malamin Musulunci a Najeriya, Sheikh Bello Yabo ya caccaki wasu yaran yan siyasa a jihar Sokoto Malamin ya koka yadda wasu ke cewa wai ya yi mugun ƙarshe ko tsufa ta yi gardama yayin da ya yi musu mummunar addu’a A cikin faifan bidiyo, Sheikh Yabo ya tambaya ta yaya mutum…
‘Laifin Meye na Yi Muku?’ Sheikh Yabo Ya Dura kan Masu Cewa Ya Yi Mummunar Karshe …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply