
Kusa a APC, Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce ficewar Nasir El-Rufai daga jam’iyyar zai ba da damar sake tsari da kuma rage rikice-rikicen cikin gidaKwankwaso ya ce El-Rufai na iya jagorantar wasu tsofaffin gwamnoni da ministocin da suka yi aiki a zamanin Buhari domin ficewa daga APCYa ba…
Kwankwaso: “Ficewar El Rufa’i daga APC Za Ta Saukaka wa Tinubu Tazarce” …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply