
Kwamitin Ladabtarwa da Ƙorafe-ƙorafen Majalisar Dattawa, ya yi watsi da ƙorafin da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta shigar kan Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio.
A hukuncin da kwamitin ya yanke a ranar Laraba, ya ce ƙorafin Akpoti-Uduaghan, wanda ke zargin Akpabio da cin…
Kwamitin Majalisa Ya Yi Watsi Da Ƙorafin Da Natasha Ta Shigar A Kan Akpabio …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply