
Manyan yan wasan Barcelona, Marc Casado da Inigo Martinez sun samu raunuka a wasan da Barcelona ta doke Athletico a gasar Laliga ranar Lahadi, Casado ya gamu da tsagewar ligament a gwiwarsa a karshen makon da ya gabata, kuma da alama zai yi jinyar watanni biyu, in ji masu jan ragamar…
Ko Raunin ‘Yan Wasa Zai Rage Wa Barcelona Karsashi A Kakar Bana? …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply