
Dattawan Arewa sun bayyana takaicinsu kan yadda wasu ‘yan ta’adda a Kudu maso Gabashin Najeriya ke kashe direbobin ArewaRahotanni sun nuna cewa ‘yan ta’addan IPOB da ESN sun kashe akalla direbobin Arewa 20 da ke safarar kaya zuwa yankinsuAmma, a cewar ACF, gwamnatin tarayya da jami’an…
Kisan Direbobin Arewa: Dattawan Arewa Sun Yi Kaca Kaca da Gwamnati da Jami’an Tsaro …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply