
Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya yi kira ga kungiyar kasashen G20 da ta zama karfin da ke ingiza tabbatuwar zaman lafiya da kwanciyar hankali a duniya.
Wang Yi ya yi kiran, yayin taron ministocin harkokin wajen kasashen G20 da aka yi jiya, a Johannesburg na Afrika ta…
Kasar Sin Ta Bukaci G20 Ta Zama Karfin Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali A Duniya …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply