Karya Ta Kare: Jami’an Tsaro Sun Cafke Babban Mai Sayarwa Bello Turji Makamai a Sokoto

Karya Ta Kare: Jami'an Tsaro Sun Cafke Babban Mai Sayarwa Bello Turji Makamai a Sokoto

Jami’an tsaro a karamar hukumar Isa, Sokoto, sun kama Hamza Suruddubu, babban mai samar da makamai ga dan bindiga, Bello TurjiSuruddubu yana safarar makamai daga Zamfara zuwa Gabashin Sokoto, yana sayarwa manyan ‘yan ta’adda, ciki har da Halilu BuzuWata majiya ta yi zargin cewa akwai…

Karya Ta Kare: Jami’an Tsaro Sun Cafke Babban Mai Sayarwa Bello Turji Makamai a Sokoto …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*