
An daura auren ‘ya’yan Sanata Kawu Sumaila da Alhaji Abdulmanaf Sarina a Sumaila, Jihar Kano, tare da halartar manyan mutane daga fadin NajeriyaManyan sanatoci da jiga-jigan siyasa sun samu halarta, ciki har da tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmed Lawan, da mataimakin…
Kano Ta Cika Makil, Manyan Najeriya Sun Dura Auren ‘Ya’yan Kawu Sumaila …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply