
Ɗaya daga cikin mamallakan Manchester United, Sir Jim Ratcliffe, ya ce zai iya barin kulob ɗin idan magoya bayan ƙungiyar suka ci gaba da cin zarafinsa kamar yadda suka yi wa iyalan Glazer.
Jim Ratcliffe, mai shekaru 72, ya sayi kashi 28.9 na hannun jarin Manchester United a shekarar…
Jim Ratcliffe Ya Ce Zai Iya Barin Manchester United Idan Aka Ci Gaba Da Cin Zarafinsa …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply