
Jami’an tsaro sun yi nasarar kubutar da mutane 84 da aka yi garkuwa da su tare da kashe ‘yan ta’adda 3 a wani gagarumin farmaki da sojojin hadin gwiwa suka kai a karamar hukumar Kankara ta jihar Katsina.
Kwamishinan tsaro na cikin gida da harkokin cikin gida na jihar, Dr….
Jami’an Tsaro Sun Ceto Mutane 84, Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 3 A Katsina …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply