
Iyalan Abba Kyari sun karyata zargin yana da asusun banki guda 10 da N200m, inda suka ce labarin karya ne da aka shiryaSun bayyana cewa yana da asusu a bankuna hudu kawai da jimillar kudin da bai kai N4m ba kacal Shaida a kotu ya tabbatar babu wata alaka tsakanin kudin asusun Kyari da…
Iyalan Abba Kyari Sun Ƙaryata Zargin Samun N200m, Sun Fadi Kudin da Ya Mallaka …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply