Hajiya Safara’u, Mahaifiyar Gwamna Raɗɗa Ta Rasu

Hajiya Safara'u, Mahaifiyar Gwamna Raɗɗa Ta Rasu

Hajiya Safara’u Umaru Barebari, mahaifiyar gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Raɗɗa  ta rasu.

 

Ta rasu tana da shekaru 93 a duniya.

Hajiya Safare, mace ce mai daraja kuma jigo a gidan Umaru Radda, ta rasu ta bar ‘ya’yanta da suka hada da Gwamna Radda, Alhaji Kabir Umar…

Hajiya Safara’u, Mahaifiyar Gwamna Raɗɗa Ta Rasu …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*