Gwamnatin Tinubu Ta Tsoma Baki kan Zargin Shugaban Majalisa da Neman Matar Aure

'Akpabio Ya Neme Ni da Lalata': Sanata Natasha Ta Tona Asirin Shugaban Majalisa

Abuja – Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu za ta shiga tsakani domin warware rikicin da ke faruwa a Majalisar Dattawa.

Ministar harkokin mata, Imaan Suleiman Ibrahim, ta yi alkawarin shiga tsakani domin sasanta rikicin da ke tsakanin Godswill Akpabio, da…

Gwamnatin Tinubu Ta Tsoma Baki kan Zargin Shugaban Majalisa da Neman Matar Aure …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*