Gwamnatin Sakkwato Ta Rage Wa Ma’aikata Lokacin Aiki

Gwamnatin Sakkwato Ta Rage Wa Ma'aikata Lokacin Aiki

Gwamnatin Jihar Sakkwato ta rage wa ma’aikata lokutan aiki a watan Ramadan domin sauƙaƙa musu gudanar da ibada cikin sauƙi.

A wata sanarwa da ofishin Shugaban ma’aikatan jihar, Sulaiman S. Fulani Ahmadu ya fitar, an bayyana cewa daga yanzu ma’aikata za su riƙa tashi daga aiki…

Gwamnatin Sakkwato Ta Rage Wa Ma’aikata Lokacin Aiki …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*