
NIGER, NIGERIA —
Gwamnatin jihar Neja tare da hadin gwiwar kungiyar Bago Ruga-Ruga sun dauki nauyin tallafawa matan Fulani da nufin rage masu radadin matsin rayuwa.
Duk da cewa ana zargin kabilar Fulani musamman matasa da hannu dumu-dumu a tabka ta’asar yin garkuwa da jama’a domin…
Gwamnatin Jihar Neja Ta Tallafawa Matan Fulani …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply