
Gwamnatin Jihar Bauchi ta amince da matsayar da Masarautar Bauchi ta ɗauka na ɗage bikin Hawan Daushe na bana, wanda ake yi a lokacin bikin salla ƙarama.
Sanarwar da kakakin gwamnan, Mukhtar Gidado, ya fitar a ranar Juma’a ta bayyana cewa masarautar ce, ta yanke wannan shawara ba…
Gwamnatin Bauchi Ta Ɗage Hawan Daushe Na Sallar Bana …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply