
Matasa 200 sun samu gurbi a cikin gwamnatin jihar Yobe ƙarƙashin jagorancin Mai girma Gwamna Mai Mala BuniMai Mala Buni ya naɗa matasan a matsayin hadimansa, domin su zo, su ba da irin tasu gudunmawar wajen ci gaban jiharMatasan dai an naɗa su muƙaman manyan mashawarta na musamman…
Gwamnan Yobe Ya Tuna da Matasa, Ya Gwangwaje Su 200 da Mukamai a Gwamnatinsa …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply