Gwamna Uba Sani Da NSA Ribadu Ba Abokaina Ba Ne — El-Rufai

Gwamna Uba Sani Da NSA Ribadu Ba Abokaina Ba Ne — El-Rufai

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya fito fili ya ki amincewa da magajinsa a ofis, Gwamna Uba Sani, da mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu, a matsayin abokansa.

 

Ya ce, duk da cewa su biyun sun kasance abokansa a baya, amma a yanzu…

Gwamna Uba Sani Da NSA Ribadu Ba Abokaina Ba Ne — El-Rufai …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*