Gombe Za Ta Kashe Naira Biliyan 1.1 Don Samar Da Fitilun Hanya Masu Aiki Da Hasken Rana

Gombe Za Ta Kashe Naira Biliyan 1.1 Don Samar Da Fitilun Hanya Masu Aiki Da Hasken Rana

Gwamnatin Jihar Gombe ta amince da kashe naira biliyan 1 da miliyan 149 don gudanar da ayyukan sanya fitilun hanya masu aiki da hasken rana da sauran muhimman ababen more rayuwa a fadin kananan hukumomi uku na jihar.

An amince da ayyukan ne a yayin taron hukumar kula da ayyukan hadin…

Gombe Za Ta Kashe Naira Biliyan 1.1 Don Samar Da Fitilun Hanya Masu Aiki Da Hasken Rana …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*