Gobara Ta Sake Ƙona Kasuwar Kara A Sokoto

Gobara Ta Sake Ƙona Kasuwar Kara A Sokoto

Wata gobara ta sake tashi a fitacciyar Kasuwar Kara da ke Sokoto, wacce aka fi sani da sayar da hatsi da kayan abinci, inda ta cinye gaba ɗaya kasuwar tare da mayar da shaguna da wuraren ajiyar kaya toka.

Gobarar ta fara ci ne da safiyar Asabar, inda jami’an kwana-kwana suka yi…

Gobara Ta Sake Ƙona Kasuwar Kara A Sokoto …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*