
Wata gobara da ta tashi a sansanin ‘yan gudun hijira na Munna Albadawi, a Ƙaramar Hukumar Jere a Jihar Borno, ta yi ɓarna mai yawa tare da kashe wani yaro ɗan shekara bakwai.
Shugaban sansanin, Malam Babangida Mahmud, ya ce gobarar ta fara ne da misalin ƙarfe 3 na Asuba a ranar…
Gobara Ta Kashe Yaro A Sansanin ‘Yan Gudun Hijira A Maiduguri …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply