
A bisa umarnin Shugaban ‘Yansandan Kasa, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, ga dukkan sassan ‘Yansandan Nijeriya domin su ƙaddamar da shirin aiki na rage laifuka, kwamishinan ‘Yansandan Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, bayan fara aiki a ranar 17 ga Maris, 2025, ya inganta dabarun leƙen…
Gaggan Masu Garkuwa Da Mutane 10 Da Kayan Aikinsu Sun Shiga Hannu A Kano …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply