
Fim din na kagaggun hotuna na kasar Sin da ya kafa tarihi mai suna “Ne Zha 2” ya dire matsayi na 7 a jerin manyan fina-finan duniya mafi samun kudi, inda yawan kudin shiga da aka samu daga kallonsa ya zarce na “Spider-Man: No Way Home”, a cewar dandalin sayar da tikitin kallon…
Fitaccen Fim Din Na Kasar Sin Mai Suna “Ne Zha 2” Ya Zama Na 7 A Jerin Fina-finai Mafi Samun Kudi A Duniya …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply