El Rufai Ya Sake Bankado Babban Lamari, Ya Zargi Gwamna Uba Sani da ‘Satar’ Kuɗin Kaduna

El Rufai Ya Sake Bankado Babban Lamari, Ya Zargi Gwamna Uba Sani da 'Satar' Kuɗin Kaduna

Kaduna – Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya zargi magajinsa, Sanata Uba Sani, da karkatar da kudaden kananan hukumomi.

El-Rufai ya zargi Gwamna Uba Sani da amfani da kuɗaɗen ƙananan hukumomi wajen sayen kadarori a ƙasashen Seychelles, Afirka ta Kudu, da Birtaniya.

El Rufai Ya Sake Bankado Babban Lamari, Ya Zargi Gwamna Uba Sani da ‘Satar’ Kuɗin Kaduna …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*