
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya yabawa Atiku Abubakar a zamanin mulkin Olusegun Obasanjo El-Rufai ya ce Atiku ya taka muhimmiyar rawa wajen aiwatar da gyare-gyaren tattalin arziki a lokacin mulkin daga 1999 zuwa 2007A cewarsa, Atiku ne ya jagoranci shirye-shiryen sayar da…
El Rufai Ya Fadi Abin da Mutane ba Su Sani ba game da Atiku a Mulkin Obasanjo …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply