
Jarumar masana’antar shirya fina-finai watau Nollywood, Nkechi Nweje ta riga mu gidan gaskiya tana da shekara 51 a duniyaMarigayiyar ta rasu ne bayan fama da jinya da ɗan lokaci sakamkon tiyatar da aka mata a watan Nuwamba, 2025Tuni dai abokan aikinta a Nollywood suka fara alhini da…
Duniyar Fina Finan Najeriya Ta Yi Rashi, Fitacciyar Jaruma Ta Rasu bayan an Mata Tiyata …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply