
Hukumar kula da jin dadin alhazai ta Jihar Bauchi ta ce, ya zama dole kowani maniyyancin da zai sauke farali a hajjin bana sai an masa riga-kafin foliyo.
Babban sakataren hukumar, Imam Abdulrahman Idris, shi ne ya sanar da hakan yayin da ke ganawa da manema labarai a shalkwatar hukumar…
Dole A Yi Wa Maniyyatan Bauchi Riga-kafin Foliyo – Hukumar Alhazai …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply