
Kamfanin albarkatun Mai na kasa (NNPCL) ya ce tattauna a halin yanzu na ci gaba da tafiya kan sabuwar kwangilar cinikayyar danyen mai a kan naira a tsakaninsa da matatun mai na cikin gida.
Kamfanin wanda ke maida martani kan rahoton da ke cewa ya dakatar da hada-hadar cinikayyar danyen…
Dangote Da NNPCL Sun Koma Teburin Tattaunawa Kan Cinikin Danyen Mai A Kan Naira …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply