
Majalisar Dokokin Kano ta karɓi ƙorafin ɗan majalisa mai wakiltar Rano, Ibrahim Muhammad, kan rushewar shagunan ‘yan kasuwa a yankinsaƊan majalisar ya koka da cewa an jefa masu shagunan da abin ya shafa aa mawuyacin hali bayan an raba su da inda suke samun halaliyarsuA matakin da…
‘Dan Majalisa Ya Fusata, Ya Nemi a Binciki Rushe Shagunan Talakawa 500 a Kano …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply