
Washington D.C. —
Kamfanin tace man fetur na Dangote a Najeriya, ya sanar da rage farashin litar man fetur da Naira 65.
Wata sanarwa da kamfanin ya fitar a ranar Laraba a shafin X, wcce VOA Hausa ta gani, ta ce yanzu za a rika sayar da litar man fetur akan Naira 825 maimakon Naira 890.
Dalilin Da Ya Sa Kamfanin Dangote Ya Rage Farashin Fetur …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply