
Jarumin Kannywood Abubakar Waziri ko kuma Baba Rabe kamar yadda wasu ke kiranshi ya bayyana batutuwa da dama da su ka shafi jaruman fim, yadda suke gudanar da rayuwarsu ta yau da kullum da kuma yadda mutane ke kallonsu, Baba Rabe a wata hira da ya yi da DW ya ce akwai bukatar malamai su…
Da A Ce Ni Ba Dan Fim Ba Ne, Da Na Zama Malamin Addinin Musulunci -Baba Rabe …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply