
Babban Bankin Nijeriya CBN, ya umarci Daraktocin Bankunan kasar da suka ci bashin Bankunan suka gaza maido wa, da su sauka daga kan mukamansu nan take, ko kuma su yi murabus.
Wannan umarnin na CBN, na kunshe a cikin wata takarda da Mukaddashin riko na sashen kula da sanya ido na Bankin…
CBN Ya Umarci Daraktocin Bankuna Su Mayar Da Bashin Da Suka Karba Ko Su Yi Murabus …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply