BUK Ta Kori Ɗalibai 62, Ta Dakatar da 17 Saboda Satar Jarrabawa

BUK Ta Kori Ɗalibai 62, Ta Dakatar da 17 Saboda Satar Jarrabawa

Jami’ar Bayero ta Kano (BUK), ta aiwatar da tsattsauran mataki kan ɗaliban da aka samu da laifin satar jarrabawa, inda ta kori 62, tare da dakatar da 17 kamar yadda Ƙa’idojin dokokin jarrabawa da karatu na jami’a (GEAR), suka tanada.

An yanke wannan hukunci ne yayin zaman…

BUK Ta Kori Ɗalibai 62, Ta Dakatar da 17 Saboda Satar Jarrabawa …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*