Babu Wani Abin Burgewa A APC, Za Mu Kori Wannan Gwamnati A 2027 – Tambuwal

Babu Wani Abin Burgewa A APC, Za Mu Kori Wannan Gwamnati A 2027 – Tambuwal

Tsohon gwamnan Jihar Sakkwato, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya soki wadanda suka sauya sheka zuwa APC a yankin arewa maso yamma, inda ya danganta su da son rai maimakon jin dadin al’umma.

Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai bayan kammala taron majalisar…

Babu Wani Abin Burgewa A APC, Za Mu Kori Wannan Gwamnati A 2027 – Tambuwal …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*