Ba Gwamna Bala Ne Ya Soke Hawan Daushe Ba – Masarautar Bauchi Ta Bayyana Gaskiya

Ba Gwamna Bala Ne Ya Soke Hawan Daushe Ba – Masarautar Bauchi Ta Bayyana Gaskiya

Masarautar Bauchi ta bayyana cewa ba Gwamna Bala Muhammad, ba ne ya dakatar da bikin hawan Daushe na bana ba, kamar yadda ake yaɗawa a kafafen sada zumunta ba. A cewar Masarautar, kwamitin hawan ne da kansa ya rubuta buƙatar a ɗage hawan, tare da neman amincewa daga gwamnatin jihar,…

Ba Gwamna Bala Ne Ya Soke Hawan Daushe Ba – Masarautar Bauchi Ta Bayyana Gaskiya …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*