APC Ta Samu Karuwa, Ƴan Majalisar Tarayya 2 daga Kaduna da Neja Sun Fice daga PDP

APC Ta Samu Karuwa, Ƴan Majalisar Tarayya 2 daga Kaduna da Neja Sun Fice daga PDP

FCT Abuja – Ƴan Majalisar wakilan tarayya biyu sun sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC mai mulki a zamansu na yau Talata, 18 ga watan Maris, 2025.

Shugaban Majalisar Wakilai, Hon. Tajudeen Abbas ne ya karanta wasikun da ƴan Majalisar suka rubuto domin tabbatar da komawarsu APC.

APC Ta Samu Karuwa, Ƴan Majalisar Tarayya 2 daga Kaduna da Neja Sun Fice daga PDP …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*