
Wasu dattawan APC a Akwa Ibom sun zargi shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, da yin aiki da PDP domin cin gajiyar siyasa An ruwaito cewa dattawan sun bayyana a wata wasika cewa Akpabio na kokarin raunana APC a jihar don amfanar kansa Sai dai kakakin Akpabio ya musanta…
Ana Zancen Natasha, Dattawan APC Sun Tura wa Tinubu Zarge Zarge kan Akpabio …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply