Ana Tsakiyar Batun El Rufai, Peter Obi Ya Sa Labule da Gwamna Bala kan Dalilai Masu Karfi

Ana Tsakiyar Batun El Rufai, Peter Obi Ya Sa Labule da Gwamna Bala kan Dalilai Masu Karfi

Bauchi – Ɗan takarar shugaban kasa a zaɓen 2023 karkashin inuwar jam’iyyar LP, Mista Peter Obi ya kai ziyara ta musamman jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabas.

Peter Obi, tsohon gwamnan jihar Anambra ya shiga ganawar sirri yanzu haka da Gwamna Bala Mohammed a gidan gwamnatin Bauchi.

Peter…

Ana Tsakiyar Batun El Rufai, Peter Obi Ya Sa Labule da Gwamna Bala kan Dalilai Masu Karfi …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*