
Jam’iyyar APC ta samu rinjaye a Majalisar Dokokin Jihar Edo da ƴan Majalisa huɗu suka sauya sheƙa daga PDP, LP zuwa APC mai mulkiƳan Majalisar sun tabbatar da komawa APC ne yayin da suka kai ziyara sakatariyar jam’iyyar da ke Birnin Benin da safiyar LarabaShugaban APC na reshen…
Ana tsaka da Batun Sauya Sheƙar El Rufai, Ƴan Majalisa 4 Sun Fice daga PDP da LP …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply