An Yi Tarukan Tattaunawar Kasa Da Kasa Kan More Damammakin Sin A Havana Da Doha

An Yi Tarukan Tattaunawar Kasa Da Kasa Kan More Damammakin Sin A Havana Da Doha

An yi taron tattaunawar kasa da kasa mai taken “Sin a lokacin bazara: More damammakin da take samarwa a duniya” a birnin Havana dake kasar Cuba, a ranar 19 ga wannan wata, inda shugaban CMG Shen Haixiong da jakadan Sin dake kasar Cuba Hua Xin suka gabatar da jawabi. Mahalarta taron…

An Yi Tarukan Tattaunawar Kasa Da Kasa Kan More Damammakin Sin A Havana Da Doha …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*