An Yanke Makomar Ganduje, APC Ta Bayyana Yankin da Ta Maida Shugabancin Jam’iyya

An Yanke Makomar Ganduje, APC Ta Bayyana Yankin da Ta Maida Shugabancin Jam'iyya

Jam’iyyar APC ta kasa ta amince da maida kujerar shugabancinta zuwa yankin Arewa maso Yammacin Najeriya Mai magana da yawun APC, Felix Morka ya bayyana cewa an ɗauki wannan matakin ne a taron kwamitin zartarwa watau NEC karo na 13Wannan dai wata dama ce da Ganduje zai ci gaba da zama a…

An Yanke Makomar Ganduje, APC Ta Bayyana Yankin da Ta Maida Shugabancin Jam’iyya …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*