
Hukumar Zaɓen Jihar Ribas (RSIEC), ta sanar da cewa za ta gudanar da sabon zaɓen ƙananan hukumomi a ranar 9 ga watan Agusta.
Shugaban hukumar, Adolphus Enebeli ne, ya bayyana hakan yayin wata ganawa da masu ruwa da tsaki a Fatakwal a ranar Laraba.
A ranar Larabar da ta gabata ne,…
An Sanya Ranar Sake Zaɓen Ƙananan Hukumomi A Ribas …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply