
Sakamakon wani harin kwanton bauna da ‘yan bindiga suka yi wa gamayyar Jami’an tsaro, 10 sun rasu a dajin Anka na jihar Zamfara.
Lamarin ya faru ne a lokacin da jami’an tsaron ke dawo daga farmakin da suka kai a dajin Sunƙe, wanda aka samu nasarar kashe da dama daga cikin…
An Kashe Askarawa 6 da ‘Yan Sa-kai 4 A Zamfara …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply