
‘Yan sanda sun tarwatsa wata ƙungiyar masu garkuwa da mutane da ke addabar yankunan Ikot Ekpene da Essien Udim a Akwa Ibom A yayin samamen, an kashe mutum guda daga cikin miyagun, an kama wasu, tare da kwace makamai da miliyoyin kuɗi a hannunsuRundunar ‘yan sandan Akwa Ibom ta yi…
An Kama Babban Dan Bindiga da Ya Tara Miliyoyin Naira a Daji …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply