
Rundunar ‘yansandan kasar Ireland ta kama mutum na shida a cikin wadanda ake zargin ‘yan daba ne, John Eghomwanre, dan shekara 23, wanda ke da hannu a kan mutuwar wani dan Nijeriya mai suna Kuham Babatunde mai shekaru 34 a kan titin South Anne, Dublin, Ireland, a ranar 15 ga watan…
An Cafke Wadanda Ake Zargi Da Daba Wa Dan Wasan Nijeriya Mazaunin Kasar Ireland Wuka Har Lahira …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply