An Budewa Sarki Wuta da Bindiga bayan Sace Shi a Kaduna, an Yasar da Gawarsa

An Budewa Sarki Wuta da Bindiga bayan Sace Shi a Kaduna, an Yasar da Gawarsa

An tsinci gawar Hakimin Dutsan Gaya, Mai Tala Ariga Makama, bayan wasu da ake zargin ‘yan banga ne suka yi garkuwa da shiAn gano gawar basaraken a gefen garin Sabon Garin Rimau da ke karamar hukumar Kajuru, Jihar Kaduna, dauke da raunukan harbin bindigaRundunar ‘yan sandan jihar ta…

An Budewa Sarki Wuta da Bindiga bayan Sace Shi a Kaduna, an Yasar da Gawarsa …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*