
Marco Rubio, a ranar Talata ya ce Amurka tana kokarin ganin an samu mafitar adala mai dorewa wajen kawo karshen yakin da Rasha ta shafe kimanin shekaru uku ta na yi a Yukiren, sai dai dole ne Rashar da Yukiren, kowaccen su, ta hakura da wani abu, kafin a iya cimma zaman lafiya.
Manyan…
Amurka Da Rasha Sun Kammala Tattaunawar Kawo Ƙarshen Yakin Yukiren A Ƙasar Saudiyya …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply